Kebbi ta dau harama: Filin taro na Haliru Abdu ya cika kafin isowar Tinubu


Ynzu haka kanen Gwamnan jihar Kebbi Alhaji Ibrahim Bagudu tare da kusoshi da jiga-jigan jam'iyar APC reshen jihar Kebbi sun halara filin taro na Haliru Abdu da ke garin Birnin kebbi.

Yayin da ake ci gaba da jiran isowar Dan takarar shugaban kasa na jam'iyar APC Bola Ahmed Tinubu don yakin neman zabe  a jihar Kebbi. 




Zan mai da Najeriya cibiyar noma ta Afirka, Tinubu ya shaida wa taron dimbin magoya bayan APC a Kebbi da ba a taba ganin irinsa ba (Hotuna)

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN