KAI TSAYE: Zabe a jihar Kebbi, Jami'in tattara sakamakon zabe ya yi batan dabo da sakamakon zabe na gundumar Marafa a Birnin kebbi


Equity FM Birnin kebbi ta labarta rahotanni na cewa Jami'in tattara sakamakon zabe na gundumar Marafa da ke karamar hukumar Birnin kebbi ya yi batan dabo tare da sakamakon zabe na gunduma ta Marafa.

Ku biyo mu don karin bayani....

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN