Yadda na tsira daga harin da ya yi sanadan mutuwar yan sandan tawagar motocina - Tsohon Gwamna


Tsohon Gwamnan jihar Imo Chief Ikedi Ohakim, ya ce Yan bindigan da suka farmki ayarin motocinsa kan hanyar Oriagu, Ehime Mbano a jihar Imo sun zo ne kawai domin su halaka shi ranar Litinin 2 ga watan Janairu
.

Yan sanda masu rakiyar tsohon Gwamnan su hudu sun mutu a harin bayan maharan sun jefa wa ayarin motocin tsohon Gwamnan bomb.

Yayin zantawa da manema labarai, tsohon Gwamnan ya ce ya tsira ne sakamakon gilashin kariyar harsashi da yake amfani da shi a motarsa da maharan suka yi wa ruwan harsashi.

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN