Babban Bankin Najeriya (CBN) ya kara yawan kudaden da Yan Najeriya za su dinga karba a mako-mako ga daidaikun mutane da kuma kungiyoyi zuwa Naira miliyan 500, 000 da kuma Naira miliyan 5.
A baya dai an kayyade yadda ake cire kudi a kowane mako akan N100,000 ga kowane mutum; yayin da Kungiyoyin Kamfanoni suka takaita ga fitar da Naira 500,000 duk mako.