Kwamishinan Yan sandan jihar Kebbi ya ce dokar hana amfani da ababen fashewa lokacin bukukuwan Kirsimeti na nan daram.
CP Ahmed Magaji Kontagora, sanar da haka a Shelkwatar Yan sandar jihar Kebbi da ke Gwadangaji ranar Alhamis 22 ga watan Disamba 2022, lokacin da yake jawabi wa hadaddiyar jami'an sintirin baje karfin tsaro da ya kunshi duk jami'an tsaro na jihar Kebbi.
Kazalika Kwamishinan ya tunatar da jama'ar jihar Kebbi cewa jami'an tsaro sun shirya tsaf don fuskantar kowane irin kalubalenn tsaro da niyyar dakile shi nan take domin wadatar da zaman lafiya a tsakanin jama'a.
Latsa nan ka kalli Hotuna
Latsa kasa ka kalli bidiyo
https://fb.watch/hC4J-R0rA1/?mibextid=RUbZ1f
Operation show of force
Lick here to watch
https://fb.watch/hC4ZPUq6qf/?mibextid=RUbZ1f
CP's address