An sace mota carina E a Bankin UBA a garin Birnin kebbi an roki jama'a su taimaka da bayanai
An sace wata mota ranar Litinin 07/10/2022, da karfe daya na ran a Bankin UBA da ke GRA a garin Birnin Kebbi.
Shafin labarai na isyaku.com ya samo cewa motar ta Alh. Hasan Magaji Masama ce.
BAYANIN MOTAR
MAKE::::Carina 'E'
COLOR::: White
REG.NO::APP 369 CE(Lagos)
Ana rokon jama'a da su taimaka da bayanai idan sun samu ga wadannan lambobi:
Phone1: 08038834181
Phone2: 08038834181
Ko a tuntubi hukumomin tsaro mafi kusa.
Allah ya sa a dace.
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI