Yankin Beitbridge a Zimbabwe inda kowane mutum daya ke mallakar bishiyar Kuka guda 6 (Hotuna)


Bishiyar Kuka watau Baobab a Turance, ita ce mafi rinjayen bishiya a cikin kasar, Zimbawe kuma 'ya'yan itatuwansu sune tushen makamashi na muhimman ma'adanai da bitamin. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.

A yankin Beitbridge na ƙasar yana da kusan bishiyoyin baobab guda 613,277. 

An kiyasta cewa kowane mutumin da ke zaune a yankin zai iya mallakar bishiyoyi har 6.5 kowace na Kuka watau baobab!. 

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN