Matar Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato da ta yarda ta mutu domin mijinta ya rayu.
Hajiya Hafsatu bint Abdulkadir Maccido, babbar matar marigayi Alhaji Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sakkwato, wacce ta rufe mijinta (Sardauna), don kada harsashin su Manjo Kaduna Ezegwu ya sami Sardauna, a ranar 15 ga Janairun shekarar 1966. Shafin Kainuwa ta ruwaito.
Mun Samu hoton ta hannun Tafidan Bichi, Alh Jamil Kabir.
Rubuta ra ayin ka