Yanzu yanzu: Rikici ya barke an yi arangama tsakanin yan Shi'a da jami'an yan sanda a garin Soba da ke jihar Kaduna


Rahotanni ta ke yawatawa a shafukan intanet yanzu haka na cewa rikici ya barke tsakanin Yan Shi'a da jami'an Yan sanda a garin Soba da ke jihar Kaduna. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.

Rahotun na zargin cewa jami'an Yan sanda na kokarin tabbatar da tsaro ta hanyar harba barkonon tsohuwa su kuma matasa na jifar Yan sanda da duwatsu.

Babu bayanin musabbabin wannan lamari kawo yanzu da muke rubuta wannan rahotu.Karin labari anjima....

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN