Siyasar Kebbi: Asalafi ya bayya ainihin wadanda suka kawo APC a jihar Kebbi, ya kalubalanci yan adawa ga wani muhimmin zance


Biyo bayan kalaman barazanar tona wa jam'iyar APC asiri a jihar Kebbi da wani dan siyasa a jihar ya yi, da kuma ficewar wasu jama'a daga jam'iyar duk da cewa wasu na shigowa cikinta daga wasu jam'iyun siyasa a jihar. Kakakin jam'iyar APC reshen jihar Kebbi Alhaji Isah Abubakar (Asalafi) ya magantu. Shafin Isyaku News Online (isyaku.com) ya samo.

Isah ya yi tsokaci dangane da lamarin tare da yin manuniya ga wata Alkibla a siyasar jihar Kebbi.

Latsa bidiyo a kasa...

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN