
Hotuna: Wata yar kasar China ta karbi kalmar shada ta Musulumta a kasar Nijar
August 29, 2022
Rahotanni daga kasar jamhuriyar Nijar na cewa wata yar kasar China da ta je Niger kampanin siminti na garin Bada Gishiri na jahar Tahoua ta karbi kalmar shahada ta Musulumta. Anyi shagulgulan a fadar Sarkin Tahoua. Shafin isyaku.com ya tattaro.
Kalli Hotuna..