HOTUNA: Mutumin da ya fi kowa tsayi a kasar Ghana?.. Isyaku News


Shafin African Report Files ta wallafa hotunan wani mutum da ta yi ikirarin cewa shi ne mutum mafi tsayi a kasar Ghana. Shafin Isyaku News Online isyaku.com ya samo.

Duk da yake babu cikakken suna, gari ko yankin da mutumin ya fito ko karin bayani. Sai dai an gan hotunansa tare da wasu jami'an tsaro suna bayyana farinncikin kasancewa tare.

Kalli hotunasa a kasa
Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN