An dakatar da Jaruma Zodwa Wabuntu shiga kasashe 5 don kauce wa gurbata tarbiyyar jama'aAn dakatar da Zodwa Wabantu daga yin kida da wasa a Lesotho, Zimbawe, Zambia, Swathini da Malawi. Shafin isyaku.com ya samo.

A cikin 2018, Zambia ta hana yar asalin kasar Afirka ta Kudu Socialite kuma mai nishadantarwa Zodwa Wabantu shiga cikin kasar don "kaucewa gurbata tarbiyar jama'a".

Malawi yayin da ta dakatar da wasanta a watan Yuni, 2022 ta yi nuni da halin lalata.

Wasikar ta bayyana cewa Zodwa ta "gina sana'arta da kuma shahara a kan ayyukan da'a na lalata da bayyana tsiraicinta ga masu sauraro da kallon wasanninta. 

Zodwa Wabuntu ta shahara wajen yin wakoki tare da rawa don nishadantar da jama'a  daga ita sai bante da rigar nono wacce wasu kafafen labarai ke wa lakabi da "Pantless dancer" watau mai rawa bata sanye da bante.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN