Yanzu-yanzu: Gwamnan PDP Wike ya yi ganawar sirri da wani tsohon Gwamnan jihar Arewa da ya sa yan siyasa zullumi


Soyayyar Gwamna Nyesom Wike da sauran jam'iyyun siyasa bayan da ya sha kaye a zaben mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar PDP na ci gaba da gudana. Shafin isyaku.com ya samo.

Legit.ng ta ruwaito cewa a ranar Talata, 19 ga watan Yuli, jigon siyasa na jihar Rivers, ya gana da tsohon gwamnan Zamfara, Abdullaziz Yari, a Fatakwal, babban birnin jihar, kamar yadda jaridar Leadership ta ruwaito.

An gudanar da taron sirrin ne tsakanin Wike da Yari a wani gida mai zaman kansa da ke unguwar Rumuepriokom a karamar hukumar Obio/Akpor a jihar Ribas.

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE