Matashin da ya je gidan Yari kwana 3 a jihar Kebbi don yi wa Tinubu addua'ar zama shugaban kasa a 2023 ya fito


Matashin da ya roki Alkali ya kai shi gidan Yari domin yin Addu'a don samun nassarar zama shugaban kasa a 2023 a jihar Kebbi ya fito bayan shafe kwanaki uku a gidan Yari.

Sulaiman Aliyu da aka fi sani da Mairubutu ya je gidan Yari ne ranar 5 ga watan Yuli ya fito ranar 8 ga watan Yuli.

Idan baku manta ba, kafar labarai na yanar gizo isyaku.com ya ruwaito cewa Mai rubutu ya roki Alkali ya kai shi gidan Yari ne domin ya roka wa Bola Ahmad Tjnubu Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyar APC Allah ya sa ya zama shugaban kasa a 2023.

Latsa kasa k kalli bidiyo

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN