Al'ummar Unguwar Zabarmawa sun bayyana gamsuwa da kammala aikin hanyoyin zamani da Gwamnatin jihar Kebbi ta kammala. Kafar labarai na yanar gizo isyaku.com ya tattaro.
A watan Janairu na 2022 ne mahukunta a jihar suka yi rusau a Unguwar da wasu sassan garin Birnin kebbi domin samun sukunin yin ayyukan raya birnin.
Latsa kasa ka kalli bidiyo: