Duba wasu sunayen al'ummar wani yanki na Arewacin Najeriya da zai baka dariya da mamaki. A zahiri haka lamarin yake. Shafin isyaku.com ya samo.
Ko za ka iya tuna da irin wadannan sunaye a cikin jerin abokanka idan har ka taba hulda da al'ummar yankin da suka fito a Arewa? :
Fidelis Ango
Dogara Sword
Kalmargodiya Dan Iska
Zinta Mai tozo
Ishaya Angulu
Esther Wahala
Bulus Mugu
Amwe Isaac Dalla-Dalla
Christopher Kunkuru
Adamu Makaho
Cynthia Kura
Pius boka
Mandela Sakata
Fumen Dan-kauye
Zainab Waye
Mbi Nazuwa
Maciji Igiya Nimchak
Samson Bajaj
Silas Shinge
Nana Jan-kanwa
Blessing Soso
Ukashatu Dan'akuya
Godiya Bindiga
Isaac Kwalta
Samuel Alewa
Reuben Karkashi
Jennifer Danbaki
Joshua Popsi
Damuwa Kule Bera
Azhida Nono
Maitumbi Namata
Ciroma Zanzoro
Karuwa John
Kasham Bututu
Zugwai Doya
Alhassan Sachet
Kande Mai hakora
Lubabatu Laliga
Angulu Kauna
Sakeni Wasa
Rabuda Wayo
Emmanuel Kato
Laraba Sunday Asabar
Sakata Kofa John
Ayuka Maizane
Yusuf Apasa
Debora Wake
Salama Maidoro
Peace Mai yaki
Mary Guntu
Sa'a Barawo
Labari Mai patanya
Salama Dodo
Godiya Danbaki
Enoch Ruwa
Yohana Wawa
Ezekiel Sanda
Taimako Kuka
Ezra Kashe Bera
Biyeya Mutuwa
Duniya mai'ungwa
Nufi Dogara
Iliya Mai Rafi
Rifkatu Auta
Wando Bature Iliya
Ambi Kura
Musa Sha Lafiya
Tunani Ceto
Meshach Dan Tawaye
Samaila Mota
Emos Maigindi
Rafi Doya
Auta Gajere
Isa Sharubutu
Tunani maza
Hanya Bindiga
Hanya Raba
Albarka Samiya
Jummai Muciya
Zion Agogo
Larai Neco
Sallama Layi
Yahaya Maigoro
Happy tsokana
Kefas Duka yanga
Blessing Kifiya
Igiya Maishanu
Sunday Mai shan kwana
Mu shakata kawai, wani abu sai al'ada.