Cikin Hotuna: Sallar Eid-el Kabir a Masallacin Idi na Haliru Abdu a garin Birnin kebbi jihar Kebbi
July 09, 2022
0
Imam Muhktar Abdullahi Walin Gwandu, ya jagoranci Sallar Idi a Masallacin Idi na Sakatariyar Haliru Abdu da ke garin Birnin kebbi ranar Asabar 9 ga watan Yuni 2022. A gudanar da Sallah da karfe 8:30 na safe.
Rubuta ra ayin ka