Wani faifen bidiyo ya tayar da kura a intanet bayan nuna yadda wasu dalibai mata na makarantar koyon aikin jinya na kasar Ghana suka dambace wajen rabon abinci. Shafin isyaku.com ya samo.
An gan daliban a faifen bidiyon suna ture junansu a wajen wani katon tukunyar abinci.
Wannan lamari ya jawo cece-kuce a yanar gizo daga jama'a a ciki da wajen kasar Ghana.
Kalli bidiyo a kasa...