An kama wani mutum da ake zargin yana sayan kuri'u, ya ce ya bayar da N10k ne kawai na ruwan kwalba (bidiyo)


Wani mutum da aka kama da laifin sayan kuri’u a zaben gwamnan jihar Osun da ke gudana, an ga wani faifan bidiyo yana bayyana bayanin dalilin da ya sa ya baiwa mai zabe kudi. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.

Wanda ake zargin wanda jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa da ta’annati suka kama, ya ce ya bayar da Naira 10,000 ga wani mai kada kuri’a da ke da kishirwar sayen ruwan kwalba ne kawai. 

Kalli bidiyon a kasa...

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE