
Yanzu yanzu: Hoton wanda ake zargi da kashe wata mata a Otal a garin Zuru ya bayyana
June 16, 2022
Comment
Wannan shi ne Bashir Muhammed dan shekara 22 wanda ake zargin ya kashe Jennifer Goje a wani Otal a garin Zuru ranar Juma'a 3 ga watan Yuni.
Kafar labarai na intanet isyaku.com ya samo cewa Yan sandan jihar Kebbi sun je har Kano suka kamo Basjir.
Yanzu haka yana fuskantar bincike a sashen SCID a Shelkwatar yan sandan jihar Kebbi.
0 Response to "Yanzu yanzu: Hoton wanda ake zargi da kashe wata mata a Otal a garin Zuru ya bayyana"
Post a Comment
Rubuta ra ayin ka