
Shugabancin 2023: Cikakkun jerin duk ‘Yan takarar Shugaban kasa, Jam’iyyunsu
June 12, 2022
Comment
Wannan shi ne jerin sunayen dukkan 'yan takarar shugaban kasa a kasar zuwa yanzu bayan kammala zaben fidda gwani na shugaban kasa
Yarima Malik Ado-Ibrahim (YPP) Rabiu Musa Kwankwaso (NNPP) Omoyele Sowore (AAC) Peter Obi (LP) Prince Adewole Adebayo (SDP) Kola Abiola (PRP) Asiwaju Bola Tinubu (APC) Atiku Abubakar (PDP).
0 Response to "Shugabancin 2023: Cikakkun jerin duk ‘Yan takarar Shugaban kasa, Jam’iyyunsu "
Post a Comment
Rubuta ra ayin ka