Matasa sun cafke sajen na yan sanda yana zukar tabar wiwi kiri-kiri, duba abin da ya biyo baya (Bidiyo)An yi arangama da wani dan sanda bayan an kama shi yana shan tabar wiwi a wani yankin gidajen talakawa wanda aka fi sani da ‘Trenches’ yayin da yake sanye da tufafin aikin dan sanda. 

Rundunar ‘yan sandan Ghana a cikin wata sanarwa, ta bayyana dan sandan a matsayin Sajan Isaac Sowah Nii na rundunar ‘yan sandan yankin Accra. 

A cewar sanarwar ‘yan sandan, ana ci gaba da gudanar da bincike, kuma Sajan din zai fuskanci hukuncin ladabtarwa da kuma hukunci na shari’ar rundunar yan sanda.

Kalli bidiyon a kasa............

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE