Jerin sunayen ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC da aka tantance

Jerin sunayen ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC da aka tantance a zaben fidda gwani bayan an tantance su


An wallafa jerin sunayen ‘yan takarar jam’iyyar All Progressives Congress APC da aka tantance a zaben fidda gwani na jam’iyya mai mulki da za a yi daga ranar 6 zuwa 8 ga watan Yuni a Abuja. 

Tun da farko kwamitin tantancewar jam’iyyar All Progressives Congress ya fitar da mutane 10 da suka tsaya takara a zaben fidda gwanin da aka shirya yi a mako mai zuwa.

Shugaban kwamitin, John Oyegun ya ce a ranar Juma’a 3 ga watan Yuni, yan takara 13 ne kacal daga cikin 23 da kwamitin ya tantance.

Ga jerin sunayen ‘yan takarar:


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN