Hoton matar da aka kashe a dakin Otal a Zuru jihar Kebbi ya bayyana


Hotun Jennifer Goje matar da aka kashe a garin Zuru ya bayyana a yanar gizo.

Idan baku manta ba kafar labarai na yanar gizo isyaku.com ya ruwaito cewa an gan gawar Jennifer a cikin dakin Otal da ke River Side Hotel a shiyar Unguwar Zuru da safiyar ranar 3 ga watan Yuni.

Mun samo cewa Rundunar Yan sandan jihar Kebbi ta dukufa wajen tsananta bincike domin ganowa tare da damke wandanda suka kashe Jennifer.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN