Hakan ya biyo bayan zanga-zanga ne da aka fara yi a wasu sassan birnin ne neman sako matasan da aka kama da kan zargin hannu kisar dalibar kwalejin Ilimi ta Sokoto, Deborah Samuel, wacce ake zargi ta zagi Annabi.
Ku saurari karin bayani ...
0 Response to "Yanzu-Yanzu: Gwamnati ta saka dokar hana fita ta awa 24 a Sokoto"
0 Response to "Yanzu-Yanzu: Gwamnati ta saka dokar hana fita ta awa 24 a Sokoto"
Post a Comment
Rubuta ra ayin ka