Yanzu-Yanzu: Kungiyar Fulani ta siya wa Jonathan Fom din takarar Shugaban ƘasaWata kungiyar makiyaya Fulani ta siya wa tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan fom ɗin takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC. 

Hotunan da TVC News ta wallafa ya nuna wasu cikin shugabannin kungiyar dauke da fom ɗin. 

Saurari karin bayani...

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN