Mahaifi ya yi wa yaransa yan mata duka da sandar karfe, duba yadda ta faru faru


An kama wani mahaifin ‘yan mata hudu a jihar Enugu bisa zarginsa da cin zarafin ‘ya’yansa mata da makamai irinsu guduma, wukake, da sandar karfe.

Rundunar shiyar Enugu ta hukumar hana fataucin mutane ta kasa (NAPTIP) ta kama Johnson Monday Achiso a unguwar Ugwuaji da ke cikin babban birnin Enugu biyo bayan wata bayanai da jama’ar yankin suka samu

Wanda ake zargin dan kasar Togo ne, ana zarginsa da yi wa ‘ya’yansa mummunar barna a kullum ta hanyar amfani da makamai.

An kubutar da yaran kuma a halin yanzu suna sansanin hukumar ta NAPTIP domin yi musu gyara gaba daya, yayin da wanda ake zargin yana wurin da ake tsare da shi na hukumar ana ci gaba da yi masa tambayoyi da nufin bankado dalilin 


Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN