Deliget dadi; Cewar wani Deliget a faifen bidiyo ya sayi mota bayan zaben fidda gwani (Bidiyo)

 


Wani Deliget ya bayyana a wani faifen bidiyo da ke yawatawa a intanet inda yake murna bayan ya sayi mota bayan kammala zaben fidda gwani.

Shi dai wannan bidiyo mai taken "barka na arziki Chief Agworo, deliget ya yi Dadi".

Kalli bidiyon a kasa


Previous Post Next Post