Type Here to Get Search Results !

Da dumi-dumi: An kama Malamin addini turmi tabarya yana lalata da matar aure a kan gadon mijinta, duba abin da ya faru (Bidiyo)


An kama wani Fasto yana lalata da wata matar aure a kan gadon aurenta.

Mijin matar ne ya kama wannan Pasto da aikata laifin, tare da abokansa da ‘yan uwansa, suka dauki hoton a kyamara. 

Mutumin da ya yi magana da Twi (yaren da ake magana a kudanci da tsakiyar Ghana), ya ce matar ce ta gayyace shi kan cewa tana jin kadaici.

Ya ce ya daina abin da yake yi, ya garzaya mazauninta ya yi mata addu’a domin har yana shirin yin bishara a ranar. Faston da ba a bayyana sunansa ba ya ce da ya isa wurin, ya tambayi inda mijin nata yake, inda ta amsa da cewa yana halartar wasu ayyuka na kasuwanci.

Duk da haka hirarsu ta kai ga yin jima'i. Kalli bidiyon a kasa.......

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies