An binne gawar Deborah Samuel yarinyar da aka kashe bayan ta zagi Manzon Allah (hoto)


An binne gawar Deborah Samuel, daliba mai mataki 200 na Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari, jihar Sokoto, wadda abokan makaranta suka kashe ranar Alhamis 12 ga watan Mayu, cikin hawaye a yau 14 ga watan Mayu. 

An yi wa Deborah duka ne har lahira a bisa yin tsokaci a dandalin WhatsApp na makarantarta wanda abokan aikinta Musulmi suka dauka tana zagin Annabi Muhammad (SAW) a tsokacin.

An yi jana'izar ta a garinsu Tungan Magajiya dake karamar hukumar Rijau a jihar Neja.

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN