Wasu da ake zargin ’yan fashi da makami ne sun kai hari kan wata motar bullion a jihar Imo a ranar Alhamis 28 ga watan Afrilu.
An kai harin ne a Ogbor Nguru Nwankwo da ke karamar hukumar Aboh Mbaise da yammacin yau.
Babu tabbas ko 'yan fashin sun kwashe wasu kudi.
Latsa kasa ka kalli bidiyo