Matar da ke sayar da hotunan gashin kafafu da na hammatarta da tsada domin samun kudi | isyaku.com


Wata mahaifiya mai suna Candace Cynthia, yar shekaru 32, ta yanke shawarar jefar da rezanta ne a shekarar 2018 bayan da aka gano tana fama da matsalar rashin bacci da kasala. Candace, daga New Brunswick na kasar Kanada tana sayar da hotunan gashin kafafunta da na hammatarta domin samun kudin shiga.

Shafin labarai na isyaku.com ya samo cewa yanzu haka tana iya samun sama da $20,000 a shekara, kwatankwacin kusan £1,000 a kowane wata, ta hanyar sayar da hotunan gashin jikinta, in ji Mirror.

Ta ce: “Sa’ad da aka ce ina da cutar narcolepsy, sai na gano abin da ke taimaka mini kuma na yanke shawarar inda zan saka kuzarina.“Sayar da hotunan kafafuna masu gashi, da hantsi da layin bikini a yanzu shine babban hanyar samun kudin shiga a wajena. 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN