Da dumi-dumi: Ba a gan watan Sallah ba a Saudiya


Kasar Saudiyya ta tabbatar da cewa ba ta ga watan Shawwal ba a ranar Asabar, wanda hakan ke nuni da cewa azumi 30 za a yi, kuma Sallah sai ranar Litinin mai zuwa. Aminiya ta ruwaito.

Muna tafe da karin bayani…

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN