An yada bidiyon da ke nuna wani da ake zargin barawo ne da ke nuna yadda ya shiga wani gida mai sandunan kariyar taga ta yanar gizo.
Shafin isyaku.com ya samo cewa an damke barawon a cikin gidan aka fito da shi don nuna yadda ya shiga. Kalli bidiyon a kasa...