Wani yaro dan shekara 15 da abokansa sun fuskanci turjiya daga wani mutum bayan sun yi kokarin kama dakin otal.
Yaron ya isa otal din tare da wasu maza biyu da mata biyu suka yi kokarin samun daki.
Sai dai wani mutum ya tunkare shi ya nemi sanin shekarunsa.
Ya bayyana cewa shekarunsa 15 ne kuma mutumin ya ci gaba da yi masa tambayoyi.
Tambayoyin basu yi wa samarin dadi ba, sannan suka bar otal din, ‘yan matan sun boye fuskarsu daga na’urar daukar hoton mutumin, suka ja da baya a lokacin da ya kira su domin yi musu tambayoyi.
Kalli bidiyon a kasa.