Kin yin tusa saboda tana tare da saurayinta tsawon wuni ya jefa Jaruma cikin matsalar lafiya, an garzaya asibiti da ita, duba yadda ta faru (Hotuna)


An garzaya zuwa asibiti da wata Jaruma mai suna Viviane de Queiroz Pereira, wacce aka fi sani da suna Pocah, saboda matsalar lafiya da ta taso bayan ta matse tusa ta ki yi har tsawon wuni daya saboda tana tare da saurayinta, kuma bata don ta yi tusa a gabansa. Shafin Jaridar isyaku.com ya ruwaito.

Jarumar yar kasar Brazil ta fuskanci aikin fitar mata iskar tusa da ya kunshe a cikinta, kuma ya haifar mata da matsalolin rashin lafiya mai tsanani.

Yar shekara 27, Viviane mawakiya ce mai matukar masoya masu yawan gaske wacce ake biye da ita a shafukan sada zumunta. 


Previous Post Next Post