Putin ya bayyana a wani faifen bidiyo inda ya yi kalaman gargadin karshe ga shugaban Najeriya.
Yan kwanaki da suka gabata, Buhari ya bukaci rasha ta dakatar da yaki da ta ke yi da kasar Ukraine. Najeriya ta saki biliyoyin naira domin kwashe yan Najeriya da yakin ya rutsa da su a Ukraine, Rasha da kuma sauran kasashen da ke kewaye da Ukraine.
Latsa kasa ka kalli bidiyon https://www.facebook.com/1293831180/posts/10219782433453326/
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI