Gwamnatin kasar Benin ta saki Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da suna Sunday Ighoho,. LIB ta ruwaito.
Ranar Litinin 7 ga watan Maris, wata kungiyar kishin kasar Yarbawa The Yoruba Self-determination Groups, wanda aka fi sani da suna Ilana Omo Oodua Worldwide, ta sanar da haka a wata takarda da kakakinta mai suna Maxwell Adeleye, ya fitar mai taken
‘Yoruba Nation activist, Sunday Adeyemo Ighoho released to Yoruba leader, Banji Akintoye; French language expert, Adeniran by the Benin Republic Government’
Rubuta ra ayin ka