A ko da yaushe, ka dauki Duniya da rayuwa da sauki. Duk yadda ka hau kololuwar rayuwa a doron Duniya saboda mulki, dukiya ko wadata, wata rana wadanda ka raina su ne za su dauke ka, kuma su tallabe ka.
Sakon Juma'a daga Jaridar isyaku.com
Sakon Juma'a daga Jaridar isyaku.com
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI