Wasu fusatattun matasa sun banka wuta a wani gidan man fetur a garin Agbura da ke karamar hukumar Yenagoa a jihar Bayelsa ranar Asabar 19 ga watan Maris.
Rahotanni da Jaridar shafin isyaku.com ya samo na cewa matasan na zargin mai gidan man da sayar masu gurbataccen man fetur.
Rubuta ra ayin ka