Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi, Asibitin Asokoro na ci da wuta a Abuja


Wani sashi na babban asibitin yankin Asokoro da ke birnin tarayya Abuja ya kama da wuta, rahoton The Punch. 

Bayanai ba su kammala shigowa ba game da gobarar a lokacin hada wannan rahoton. 

Cikakken labari anjima.....

Legit

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN