Dan siyasa ya koka kan rashin cikar kayan zabe a mazabar Nassarawa 1 a garin Birnin kebbi
Muhammad Yusuf a mazabar Nassarawa 1 da ke garin Birnin kebbi ya yi zargin cewa kayakin zabe basu cika ba a wannan mazaba kawo yanzu. Ya ce akwai rumfa 18 a mazabar, amma kayakin runfa 7 ne aka samar kawo yanzu.
Latsa nan domin cikakken bayani
https://www.facebook.com/100003250945554/posts/4800897913361859/
================
Daga Jaridar iyaku.com
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakulabari
Facebook fFacebook.com/isyakalabari