Iyye: Shugaba Buhari a shigar matasa?....(Hotuna)
February 17, 2022
0
Shigar da shugaba Muhammadu Buhari ya yi ya dauki hankalin jama'a yayin da ya karbi shugaban kasar Guinea-Bissau HE Umaro Sissoco Embalo lokacin taron kungiyar hadaddiyar kasashen turai EU da kasashen Nahiyar Afrika a birnin Brussels na kasar Belgium ranar Laraba 16 ga watan Fabrairu 2022. Jaridar isyaku.com ya samo.
Rubuta ra ayin ka