Type Here to Get Search Results !

Da duminsa: Wasu yan mata guda biyu sun yi wa juna duka saboda saurayi, duba ka gani (Hoto-Bidiyo)


Wasu kosassun yan mata guda biyu sun kaure da yi wa junansu duka a bainar jama'a saboda saurayi a birnin Ibadan na jihar Oyo
.

Jaridar isyaku.com ya samo bidiyon yadda wadannan yan mata suka dambace ba sauki tsakaninsu.

Sai dai wannan dambe ya zo karshe ne bayan jama'a da ke kusa da wajen suka raba su da kyar a harabar wani katafaren wajen sayar da kaya inda suka ci karo da juna bayan saurayin ya fito tare da daya daga cikin yan matan domin yin sayayya.

Daga bisani dai an gano cewa duk yan matan sun dambace ne saboda wani saurayi da yake soyayya da su. 

Latsa kasa ka kalli bidiyo:

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=10221076090507028&id=1086336452

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies