Wani mutum mai suna Chief Ojo Ajaguna, shugaban wata al'umma a garin a Igasi Akoko da ke karamar hukumar Akoko North-West a jihar Info ya tsere daga hannun yan bindiga da suka sace shi suka yi garkuwa da shi ranar Juma'a 18 ga watan Fabrairu.
Ajaguna ya tsere daga wajen Yan bindigan ne bayan sun yi barci. Sakamakon haka ya tsere. Jaridar Punch ta ruwaito.
Kazalika rahotanni na cewa jama'a sun kaure da murna a garin bayan samun Labarin cewa Ajaguna ya tsere daga hannun yan bindigan.
Rubuta ra ayin ka