Rahoton da muke samu samu na nuna cewa an jiyo ƙarar harbe-harbe na tashi a kusa da fadar shugaban ƙasa dake Guinea, babban birnin ƙasar Guine-Bissau ranar Talata.
The Cable ta tattaro cewa duk da har yanzun ba'a gano musabbabin harbe-harben ba, amma Dakarun sojojin ƙasar sun zagaye fadar yayin da shugaban ƙasa, Umaro Sissoco Embaló, ke gudanar da taro da yan majalisar zartarwansa
Tun bayan da ƙasar ta samu yancin kai daga ƙasar Portugal a 1974, Guinea-Bissau ta sha fama da juyin mulki kala daban-daban, tawayen sojoji da kuma yi wa yan siyasa kisan gilla.
Ƙarin bayani na nan tafe...
Source: Legit.ng
================
Daga Jaridar iyaku.com
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakulabari
Facebook fFacebook.com/isyakalabari