An gano dakin ajiye gawakin wadanda aka yi garkuwa da su a asibitin Elele-Alimini General Hospital, wanda ake gudanar da shi ba bisa ka'ida ba a karamar hukumar Emohua a jihar Rivers.
Shafin Jaridar isyaku.com ya samo cewa wanan Mutuware da bai bisa ka'ida, bisa kididdigar mahukunta an yi watsi da shi ne na tsawon shekaru a can baya.
Shugaban karamar hukumar, Chidi Lloyd, tare da jami'an tsaro, sun kai ziyarar bazata a Mutuwaren ranar Laraba 26 ga watan Janairu, inda suka gan gawakin jama'a a yanayi mai ban tausayi.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakulabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka