Wani mutum mai suna Marshall, ya mutu yayin da yake tsakar yin lalata da wata karuwa a Jesse, Idjere Kingdom, da ke karamar hukumar Ethiope ta yamma a jihar Delta. Shafin Jaridar isyaku.com ya samo.
Mun tattaro cewa mamacin ya dauki karuwar zuwa dakin wani abokinsa inda suna tsakar yin lalata sai ya fado daga jikinta.
Kazalika mun samo cewa karuwar ce ta garzaya zuwa asibitin Sawbrade Hospital da ke Jesse da shi, kusa da Otortor House, kuma ta gudu da katinsa na Banki ATM da kuma wayar salularsa bayan Likita ya tabbatar da mutuwarsa.
Sai dai kawo yanzu babu wanda ya san karuwar da mamacin ya dauko.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakulabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka