Da duminsa: Lantarki ya hakaka barawon wayoyin wuta a transfoma, duba yadda ta faru (Hotuna)


Lantarki ya kashe wani da ake zargin barawon wayoyin wuta ne a jihar Kano. Shafin Jaridar isyaku.com ya wallafa.

An gan gawar wani mutum makale a kan caben transfoma na wutan lantarki a kauyen Lambu da ke karamar hukumar Tofa a jihar Kano da safiyar ranar 19 ga watan Janairu.

Ganau ya ce mutumin ya yi nassarar katse wasu wayoyin wuta kuma ya aje a gefen transfomar, wata kila garin neman kari ya hau cabe domin ya yanko wasu wayoyin kuma ya gamu da ajalinsa.Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakulabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN